Sakataren Gwamnatin Jihar Ondo (SSG), Hon. Temitayo Oluwatuyi, wanda aka fi sani da Tuykana, ya rasu.
Jaridar LEADERSHIP ta ruwaito cewa Mista Oluwatuyi ya rasu ne, a safiyar Asabar a wani asibiti da yake jinya bayan hatsarin mota da ya yi makonni biyu da suka gabata.
Hatsarin ya faru…
Sakataren Gwamnatin Ondo Ya Rasu Bayan Hatsarin Mota …C0NTINUE READING >>>>