Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Guo Jiakun, ya bayyana a yau Alhamis cewa, Sin da Afirka suna daukar matakai na tinkarar sauyin yanayi, da sa kaimi ga samun ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba.
Yayin da ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ke ziyara a wasu kasashen…
Samun Bunkasuwa Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Ya Zama Muhimmin Aikin Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Afirka …C0NTINUE READING >>>>