Sanata Abdul Ningi ya kalubalanci dalilin da yasa gwamnonin jihohi ba sa amfani da kudin da ake ba su kan tsaro yadda ya kamata Abdul Ningi ya nemi Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi bayani a kan lamarin kasancewarsa tsohon gwamnaSanata Akpabio ya yi bayani kuma ya soki…
Sanata Abdul Ningi Ya Buga Muhawara da Akpabio a Majalisa …C0NTINUE READING >>>>