Sanata Barau Jibrin ya sanar da bayar da tallafin karatun digiri na biyu ga dalibai 300 bayan tura 70 zuwa kasar Indiya karatun digirin digirgir Dalibai daga Jihar Kano ne za su amfana da wannan shirin karkashin gidauniyar Barau I Jibrin Foundation (BIJF)Shirin zai mayar da hankali kan…
Sanata Barau Ya Dauko Salon Kwankwasiyya, zai Dauki Nauyin Dalibai 300 …C0NTINUE READING >>>>