Sanata Ali Ndume ya yi magana kan caccakar da yake yi wa gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed TinubuAli Ndume ya bayyana cewa ba ya sukar shugaban ƙasan, sai dai manufofinsa domin yana matuƙar ganin girmansaSanatan ya shawarci Shugaba Tinubu da maida hankali wajen aiwatar da kasafin…
Sanata Ndume Ya Fayyace Gaskiya kan Sukar Shugaba Bola Tinubu …C0NTINUE READING >>>>