Sanatan APC Ya Kassara Jam’iyyun Adawa, Mutane 8,000 Sun Dawo Jam’iyyarsa

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta samu karuwa a jihar Abia bayan dubban mutane sun sauya sheka zuwa cikinta Sanata Orji Uzor Kalu ya tarbi mutane sama da 8,000 da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC daga sauran jam’iyyun siyasa a jiharKalu ya ce ya na aiki dare da rana don tabbatar…

Sanatan APC Ya Kassara Jam’iyyun Adawa, Mutane 8,000 Sun Dawo Jam’iyyarsa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment