Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke hukuncin Kotun Babbar Jihar Kano na ranar 15 ga Yuli, 2024 a kan rikicin masarautaWancan hukuncin ya hana wasu sarakunan gargajiya na Kano amfani da mukamansu bayan gwamnati ta shigar da kara Hukuncin babbar kotun ya kuma ce ba shi da hurumin…
Sarauta: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Yi Hukunci a Rikicin Aminu da Sanusi II …C0NTINUE READING >>>>