Sarkin Kano Sanusi II ya bayyana hanyoyin magance matsalar tattalin arziki …C0NTINUE READING HERE >>>
Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi na biyu ya bayyana hanyoyin da ya kamata abi don warware tabarbarewar tattalin arziki kasa ba tare da an cire tallafin mai ba.
Sarkin ya bayyana haka ne a wajen taron shekara-shekara kan yanda za’a magance tabarbarewar tattalin arziki kasa wanda tsangayar tattalin arziki ta jami’ar Yusuf Maitama Sule Kano ta shirya.
Ya kara da cewa idan aka samu hadin kan majalisa da bankin kasa da sauran masu ruwa da tsaki kan harkar tattalin arziki…
>