Sauki Ya Zo: Farashin Kayan Abinci Ya Yi Kasa a Kasuwa …C0NTINUE READING HERE >>>
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Ondo – Farashin wasu kayayyakin abinci ya ragu matuƙa a Akure, babban birnin jihar Ondo.
Farashin kayayyakin abincin ya yi ƙasa sosai yayin da ake ci gaba da kokawa kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Farashin kayayyakin abinci ya sauka a birnin Akure na jihar Ondo
Hoto: Mohammed Owais Khan
Asali: Getty Images
Jaridar The Nation ta rahoto cewa farashin…
>