‘Sauran Matsorata ne’: Dogara Ya Fadi Irin Shugaban da Najeriya Take So, Ya Yabawa Tinubu

Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara ya sake magana kan halin da ake ciki a Najeriya Dogara ya yabawa salon mulkin Bola Tinubu musamman wurin dogewa kan tsare-tsaren da ya kawo Tsohon dan Majalisar ya ce tsoron shugabannin baya a Najeriya ya jefa ta a mummunan hali…

‘Sauran Matsorata ne’: Dogara Ya Fadi Irin Shugaban da Najeriya Take So, Ya Yabawa Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment