Matashi ɗan shekara 32 mai suna Timileyin Ajayi ya amsa laifin kashe budurwarsa, Salome Adaidu wacce ke bautar ƙasa (NYSC) a AbujaTimileyin Ajayi ya bayyana cewa bai yi nadama ba saboda ya yi hakan ne sakamakon zargin cin amanar da Salome Adaidu ta masa ‘Yan sanda a jihar Nasarawa…
Saurayin da Ya Yanke Wuyan Budurwarsa ‘Yar NYSC Ya Ce bai Yi Nadama ba …C0NTINUE READING >>>>