SERAP Ta Bukaci Mele Kyari Ya Yi Bayani

Ƙungiyar SERAP ta zargi ɓacewar wasu maƙudan kuɗaɗe a kamfanin mai na ƙasa (NNPCL), da suka kai Naira biliyan 825 da Dala biliyan 2.5, wanda aka ware domin gyaran matatun man fetur na ƙasar.

A wata takarda da SERAP ta fitar ɗauke da sa hannun mataimakin daraktanta, Kolawole…

SERAP Ta Bukaci Mele Kyari Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment