Shehu Sani Ya Ƙalubalanci Sarki Sanusi II Kan Maganar ‘Mari’

Shehu Sani Ya Ƙalubalanci Sarki Sanusi II Kan Maganar ‘Mari’ …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsohon Sanatan Kaduna tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana rashin amincewarsa da maganar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, na ba ‘ya’yansa shawara da su mayar da martani idan mijinsu ya mare su. Shehu Sani, a cikin wani rubutu na Facebook, ya yi kira da a dakatar da ingiza tashin hankali a cikin mu’amalar aure.

Sani ya jaddada muhimmancin maganar azancin ta idan rai ya ɓaci bai kamata hankali ya gushe ba kuma warware matsaloli cikin lumana a cikin gidaje ya fi.

“Sarki…

>

Leave a Comment