Jami’ar Bayero ta Kano ta tabbatar da karin girman Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa matsayin FarfesaMalamin ya kasance kwararre a Hadisin Manzon Allah (SAW) tare da gagarumin suna a ilimin addinin MusulunciAl’umma a ciki da wajen Najeriya sun fara taya shi murna tare da yi…
Sheikh Sani Rijiyar Lemo Ya Zamo Farfesa a Jami’ar Bayero …C0NTINUE READING >>>>