Shekarar 2024 Babban Kalubale Ne Ga Ma’aikatan Nijeriya – Kungiyar NLC

Shekarar 2024 Babban Kalubale Ne Ga Ma’aikatan Nijeriya – Kungiyar NLC …C0NTINUE READING HERE >>>

Kungiyar kwadago ta Nijeriya (NLC), ta bayyana shekarar 2024 a matsayin shekarar da ta fi fuskantar kalubale ga ma’aikata a kasar.

Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a Abuja a wani taron Makarantar Harmattan ta 2024, mai taken “Kungiyoyin Kasuwanci da Neman Sabuwar Kwangila ta Zamantakewa.”

A cewarsa, shekarar 2024 ta cika da tsananin wahala ga ma’aikata a kasar nan.

“Ina maraba tare da ku na ganin shekarar da muke ciki wadda muka shaida…

>

Leave a Comment