Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya halarci daurin auren ‘ya’yan shugaban APC na Kano, Alhaji Abdullahi AbbasShettima ya samu tarba daga mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau JibrinAn gudanar da daurin auren a…
Shettima Ya Je Auren ‘Ya’yan Shugaban APC a Kano, Mataimakin Abba Ya Tarbe Shi …C0NTINUE READING >>>>