Shirin Kayar da Tinubu: APC Ta Fadi Abin da Zai Faru da Atiku, Obi a Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>
APC ta bayyana cewa haɗin gwiwa tsakanin Atiku Abubakar da Peter Obi ba zai iya hana Bola Tinubu sake lashe zabe a 2027 baBala Ibrahim, mai magana da yawun APC ya ce jam’iyyun adawa suna fama da rikici, kuma hakan zai hana su yin tasiri mai karfiAPC ta ce ta kafa cibiyar ‘Progressive Institute’ domin ba da horo kan adawa, inda ta ce ‘yan adawa za su koyi sabon darasi a 2027
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da…
>