Shugaba a APC Ya Yi Zazzafan Martani ga El Rufa’i kan Hadaka da ‘Yan Adawa

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba ta damu da hadin kai da ake zargin Nasir El-Rufai da tawagar Atiku Abubakar da SDP sun kulla ba Wani jigo a jam’iyyar APC ya ce irin taron da ake yi tsakanin ’yan adawa ba zai yi tasiri a siyasar Najeriya ba a zaben shekarar 2027APC ta yi ikirarin…

Shugaba a APC Ya Yi Zazzafan Martani ga El Rufa’i kan Hadaka da ‘Yan Adawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment