Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya Rutsa Dasu

washignton dc — 

Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bayyana takaicinsa a kan mummunan hatsarin da ya faru yayin bikin kalankuwar yara a birnin Ibadan wanda yayi sanadiyar asarar dimbin rayuka tare da jikkata wasu da dama.

Shugaban kasar ya mika sakon ta’aziyarsa ga gwamnati da…

Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya Rutsa Dasu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment