Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jajantawa gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi.
Hajiya Maryam, wacce ta rasu a ranar Laraba, 25 Disamba, an binne ta tun da wuri bisa tsarin addinin Musulunci a garin Kafin Hausa, mahaifar…
Shugaba Tinubu ya mika ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi …C0NTINUE READING >>>>