Shugaba Tinubu Ya Taya Buhari Murnar Cika Shekara 82, Ya Yi Masa Yabo

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bi sahun masu taya Muhammadu Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarsaMai girma Bola Tinubu ya miƙa na sa saƙon taya murnar cika shekara 82 a duniya da tsohon shugaban ƙasan ya yiShugaba Tinubu ya yaba da ayyukan da Buhari ya yi da kuma jajircewarsa…

Shugaba Tinubu Ya Taya Buhari Murnar Cika Shekara 82, Ya Yi Masa Yabo …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment