Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62 da haihuwa, inda ya bayyana shi a matsayin shugaba mai hangen nesa da himma wajen yiwa al’umma hidima.
A cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu, Alh Auwal ya…
Shugaban Asibitin ‘Best Choice’ Ya Taya Gwamna Yusuf Murnar Cika Shekaru 62 A Duniya …C0NTINUE READING >>>>