Jiya Laraba 8 ga wannan wata, shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Deby ya gana da mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS kuma ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi a birnin N’Djamena, fadar mulkin kasar.
Yayin ganawar tasu, shugaba Mahamat ya taya kasar Sin murnar shirya…
Shugaban Chadi Ya Gana Da Wang Yi …C0NTINUE READING >>>>