Shugaban Karamar Hukuma Ya Sake Nada Hadimai 130 Watanni 6 da Nadin Wasu 100

Shugaban karamar hukumar Obio-Akpor a jihar Rivers ya nada hadimai na musamman guda 130 domin kawo sauyi a yankin Shugaban karamar hukumar, Chijioke Ihunwo, ya yi nadin ne watanni shida bayan nada hadimai guda 100 da aka yi ta ce-ce-ku-ce Nadin ya haɗa da maza da mata ciki har da Helen…

Shugaban Karamar Hukuma Ya Sake Nada Hadimai 130 Watanni 6 da Nadin Wasu 100 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment