Shugaban Kasar Jamus Ya Ziyarci Tinubu A Fadarsa Dake Abuja

Shugaban Kasar Jamus Ya Ziyarci Tinubu A Fadarsa Dake Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier ya isa fadar gwamnatin Najeriya a ziyarar daya kaiwa Shugaba Tinubu a yau Laraba, bayan daya sauka a kasar a jiya Talata.

Da isarsa kasar a jiya, ya samu tarba a bangaren shugaban kasa na filin saukar jiragen saman kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, daga Ministan Babban Birnin Tarayyar, Nyesom Wike.

Ana sa ran Steinmeier, wanda aka tsara ziyararsa a Najeriya ta kai har 12 ga watan Disambar da muke ciki, ya gudanar da…

>

Leave a Comment