Shugaban kasar Sin Xi Jinping tare da uwargidansa Pen Liyuan, a jiya Laraba sun aike da katin taya murnar shiga sabuwar shekara su ma ga wakilan malamai da daliban sakandare a jihar Washington ta Amurka, inda suka yi musu fatan alheri a sabuwar shekarar tare da bayyana cewa, shekarar…
Shugaban Kasar Sin Xi Jinping Da Uwargidansa Sun Aike Da Katin Murnar Shiga Sabuwar Shekara Ga Wakilan Malamai Da Dalibai A Amurka …C0NTINUE READING >>>>