Shugaban NAHCON ya tabbatar da shirin kammala Hajj 2025 cikin lokaci …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban Hukumar Hajj ta Kasa (NAHCON), Professor Abdullahi Saleh Usman, ya tabbatar da cewa Hukumar tana cikin shiri mai inganci domin kammala dukkan shirye-shiryen da suka shafi gudanar da Hajj 2025 cikin lokaci, duk da ƙalubalen da aka fuskanta a baya.
Shugaban Hukumar Hajj ya bayyana hakan ne yayin daya karbi ziyarar girmamawa daga kungiyar ‘Independent Hajj Reporters’ (IHR), wacce take da matuƙar muhimmanci a cikin masana’antar Hajj da Umrah ta Najeriya….
>