Shugaban Sin Ya Jinjinawa Nasarorin Da Yankin Macao Ya Samu Cikin Shekaru 5 Da Suka Gabata

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yabawa yankin musammam na Macao bisa nasarorin da ya samu cikin shekaru 5 da suka gabata.

 

Xi Jinping ya bayyana haka ne yayin da yake jawabi a liyafar maraba da gwamnatin Macao ta shirya a jajibirin ranar cikar yankin shekaru 25 da dawowa karkashin…

Shugaban Sin Ya Jinjinawa Nasarorin Da Yankin Macao Ya Samu Cikin Shekaru 5 Da Suka Gabata …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment