Shugabannin Arewa Sun Nemo Mafita kan Kudirin Haraji, ana Tattaunawa domin Kare Yankin …C0NTINUE READING HERE >>>
Ana cigaba da kai ruwa rana a Majalisun Tarayya game da sabon kudirin haraji tsakanin yan Majalisun Arewa da Kudu Majalisar Wakilai ta dakatar da tattaunawa kan kudirin harajin bayan yan majalisar daga Arewa sun kalubanci tsarin Hakan ya biyo bayan ce-ce-ku-ce da ake ta yi kan sabon kudirin haraji musamman daga yankin Arewa
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
FCT, Abuja…
>