Shugabannin NNPP na jihohi sun musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa jam’iyyar ta dare gida biyu saboda rikicin cikin gidaA wata sanarwa da suka fitar a Fatakwal, sun bayyana cewa NNPP a dunƙule take karƙashin jagorancin Ajuji Ahmed da jagora Rabiu KwankwasoSun ce tsagin Agbor Major da sauran ƴan tawagarsa ba ƴan NNPP ba nw domin an jima da korarsu daga jam’iyya
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
Shugabannin NNPP na Jihohin Kudu Sun Yi Magana Kan Jagorancin Kwankwaso …C0NTINUE READING >>>