Wata sanarwa da ma’aikatar kimiyya da fasaha ta kasar Sin ta fitar, ta ce a jiya Jumma’a kasashen Sin da Amurka, sun sabunta yarjejeniyar hadin gwiwa a fannin raya fannonin kimiyya da fasaha zuwa karin shekaru 5. A baya ma dai an sha sabunta wannan yarjejeniya da sassan biyu suka…
Sin Da Amurka Sun Tsawaita Yarjejeniyar Hadin Gwiwa A Fannin Raya Kimiyya Da Fasaha Da Karin Shekaru 5 …C0NTINUE READING >>>>