Wani sabon rahoto da aka wallafa ya nuna cewa, ana hasashen ma’aikatan masana’antu masu kaifin basira da ake bukata a kasar Sin za su zarce miliyan 31 nan da shekarar 2035, bisa karuwar nemansu a wannan bangaren.
Rahoton da jami’ar Renmin ta kasar Sin ta wallafa game da daukar…
Sin Na Bukatar Ma’aikatan Masana’antu Masu Kaifin Basira Fiye Da Miliyan 31 Zuwa 2035 …C0NTINUE READING >>>>