A yau Alhamis ne kasar Sin ta bayyana sakamakon kidayar harkokin tattalin arzikinta karo na biyar wanda ya nuna cewa tattalin arzikin kasar ya samu ci gaba, yayin da kuma yake tafiya a kan kyakkyawar turba ba tare samun cikas ba a shekaru biyar da suka gabata.
Sakamakon kidayar ya nuna…
Sin Ta Bayyana Sakamakon Kidayar Harkokin Tattalin Arziki Karo Na 5 …C0NTINUE READING >>>>