Da safiyar yau Juma’a ne ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya gudanar da jerin tarukan manema labarai bisa taken “Ingantaccen ci gaban da Sin ta samu a fannin raya tattalin arziki”, inda jami’ai masu ruwa da tsaki na kwamitin gudanar da kwaskwarima na kasar…
Sin Ta Cimma Burikanta Na Raya Tattalin Arziki Da Al’Umma a Shekarar 2024 …C0NTINUE READING >>>>