Sin Ta Fitar Da Dokar Mayar Da Martani Da Za Ta Shafi Wasu Kungiyoyi Da Jami’ai Na Kasar Canada

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta fitar da wata doka ta mayar da martani da za ta shafi wasu kungiyoyi da jami’ai na kasar Canada. An fitar da dokar ne a ranar Asabar 21 ga watan nan, kuma ta fara aiki tun daga ranar.

Bisa tanadin dokar dake karkashin sassan na 3, da 4, da 5,…

Sin Ta Fitar Da Dokar Mayar Da Martani Da Za Ta Shafi Wasu Kungiyoyi Da Jami’ai Na Kasar Canada …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment