A yau Lahadi ne aka gabatar da sabon samfurin jirgin kasa kirar kasar Sin mai matukar sauri, wanda ka iya gudun kilomita 450 a duk sa’a, matakin dake nuni ga ci gaban da kasar ta samu a fannin samar da jirage masu matukar sauri da tsumin makamashi, da raguwar kara da ingancin…
Sin Ta Gabatar Da Sabon Samfurin Jirgin Kasa Mai Matukar Sauri …C0NTINUE READING >>>>