Da karfe 4 na asubahin yau Talata bisa agogon Beijing, kasar Sin ta yi nasarar harba wani tauraron dan adam mai suna Shijian-25, ta amfani da rokar Long March-3B.
An harba tauraron ne daga cibiyar harba kumbuna ta Xichang dake lardin Sichuan na kudu maso yammacin kasar Sin, ya kuma…
Sin Ta Harba Tauraron Dan Adam Na Tantance Makamashin Dake Cikin Kumbo Da Aka Harba …C0NTINUE READING >>>>