Kasar Sin ta kafa wani kwamitin kwararru domin kara inganta fasahar kirkirarriyar basira da aka fi sani da “Artificial Intelligence (AI)” a Turance, a wani bangare na kokarin da take yi na zurfafa bunkasa sashen fasahar ta AI da kuma karfafa samar da sabbin masana’antu, kamar…
Sin Ta Kafa Kwamitin Kwararru Domin Kara Inganta Fasahar Kirkirarriyar Basira Ta AI …C0NTINUE READING >>>>