Ma’aikatar kula da albarkatun ruwa ta kasar Sin ta ba da labari a jiya Lahadi cewa, ya zuwa yanzu, Sin ta kafa manya da matsakaitan yankunan ban ruwa 7,300. Inda yawan gonaki da kasar ke iya yi musu ban ruwa sun kai fadi fiye da hekta miliyan 72, wanda ya kai kashi 56% na dukkan…
Sin Ta Kafa Manya Da Matsakaitan Yankunan Ban Ruwa 7,300 …C0NTINUE READING >>>>