Yau Laraba, ma’aikatar masana’antu da sadarwa ta kasar Sin, tare da sauran hukumomin da abin ya shafa, sun fitar da wani daftari mai taken “Jagora ga aiwatar da kawo sauyi na fasahar zamani ga masana’antun kere-kere”, wanda ya bayar da shawarar kara wa kamfanoni kwarin gwiwa…
Sin Ta Kara Wa Kamfanoni Kwarin Gwiwa Kan Bincike Bisa Fasahohin Zamani …C0NTINUE READING >>>>