Wani mai magana da yawun ma’aikatar cinikayyar kasar Sin, ya ce Sin ta kara sunayen wasu kamfanonin kasar Amurka 7, cikin jerin sassan da ba za a iya amincewa da su ba, bisa la’akari da dokoki, da ka’idoji masu nasaba da hakan. Kazalika, an fayyace jerin takunkuman da za a aiwatar…
Sin Ta Kara Wasu Kamfanonin Amurka 7 Cikin Jerin Sassan Da Ba Za A Iya Dogaro Da Su Ba …C0NTINUE READING >>>>