Ma’aikatar kasuwancin kasar Sin ta fitar da sanarwar sauraron ra’ayoyin jama’a a jiya Alhamis, kan takardar sunayen kayayyakin da kasar za ta kayyade fitarwa kasashen waje.
Sanarwar ta ce, ma’aikatar kasuwanci bisa hadin gwiwa da ma’aikatar kimiyya da fasaha da dai sauran…
Sin Za Ta Ji Ra’ayoyin Jama’a Kan Takardar Sunayen Kayayyakin Da Za Ta Kayyade Fitarwa Kasashen Waje …C0NTINUE READING >>>>