Sojin Ruwa Sun Yi Alƙawarin Ƙara Haƙo Gangar Mai Miliyan 3 A Kowace Rana

Rundunar sojin ruwa ta Nijeriya, ta bayyana cewa tana aiki tuƙuru domin ƙara yawan haƙo ɗanyen mai daga ganga miliyan 1 da dubu 800 zuwa ganga miliyan 3 a kowacce rana.

Babban Hafsan Sojin Ruwa na Nijeriya, Vice Admiral Emmanuel Ogalla ne, ya bayyana haka yayin ƙaddamar da aikin…

Sojin Ruwa Sun Yi Alƙawarin Ƙara Haƙo Gangar Mai Miliyan 3 A Kowace Rana …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment