Sojoji Sun Fara Binciken Kuskuren Kashe Fararen Hula Da ‘Yan Sa-kai A Zamfara

Rundunar Sojin Saman Nijeriya, ta bayyana cewa tana gudanar da bincike kan rahotannin da ke cewa fararen hula 16, ciki har da ‘yan sa-kai, sun rasa rayukansu a harin sama da aka kai a ƙauyen Tungar Kara da ke Jihar Zamfara.

Rahotannin sun nuna cewa harin, wanda aka kai don fatattakar…

Sojoji Sun Fara Binciken Kuskuren Kashe Fararen Hula Da ‘Yan Sa-kai A Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment