Sojoji Sun Gwabza Kazamin Fada da ‘Yan Bindiga, an Kwato Motar ‘Yan Ta’adda

Sojoji Sun Gwabza Kazamin Fada da ‘Yan Bindiga, an Kwato Motar ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>>

Sojojin Najeriya karkashin Operation Whirl Stroke sun kaddamar da farmaki mai suna “Operation Golden Peace” a Taraba da BenueSojojin sun yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga a wasu yankuna na karamar hukumar Ukum, tare da kwato wasu kayayyaki Shugaban rundunar, Birgediya Janar Kingsley Uwa, ya yaba da jarumtar sojojin tare da cewa za su cigaba da kokari

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…

>

Leave a Comment