Sojoji Sun Hallaka Wani Kasurgumin Dan Ta’adda A Jihar Zamfara

washington dc — 

Dakarun burged ta 1 ta rundunar karta kwana dake shiya ta 2, dake aikin wanzar da zaman lafiya mai taken “Operation Fansan Yamma, sun hallaka wani kasurgumin dan ta’adda a jihar Zamfara.

An hallaka Alhaji Ma’oli tare da wadansu da ake zargin ‘yan ta’adda ne a jiya…

Sojoji Sun Hallaka Wani Kasurgumin Dan Ta’adda A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment