Rundunar sojojin hadin gwiwa ta ‘Operation Hadin Kai’ a yankin Arewa maso Gabas ta haramta amfani da jirage marasa matuka (UAV), a yankin.
Kwamandan Rundunar Sojan Sama, Air Commodore UU.Idris, wanda ya bayar da wannan umarni a wata sanarwa da ya fitar, ya ce amfani da jirage…
Sojoji Sun Haramta Amfani Da Jirage Marasa Matuƙa A Arewa Maso Gabas …C0NTINUE READING >>>>