Dakarun haɗin gwiwa na rundunar soja ta “Operation Safe Haven” (OPSH), ta ce ta yi nasarar kama wasu mutane 20 da ake zargi da hannu a kashe-kashen da aka yi a ƙauyen Tingwa Gidan Ado, da ke ƙaramar hukumar Riyom a jihar Filato.
Babban kwamandan rundunar Manjo Janar Abdulsalam…
Sojoji Sun Kama Mutane 20 Kan Zargin Kashe-kashe A Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>