Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Ta’adda, Sun Tura Miyagu da Dama Zuwa Barzahu …C0NTINUE READING HERE >>>
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro, sun samu nasara kan ƴan ta’adda a jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso YammaJami’an tsaron sun kai samame kan maɓoyar ƴan ta’adda inda suka hallaka da dama daga cikinsu a ƙaramar hukumar Tsafe ta jiharSojojin sun kuma ƙwato babura daga hannun ƴan ta’addan bayan sun ji wuta sun tsere zuwa cikin daji sakamakon artabun da aka yi
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau…
>