Sojoji Sun Tarwatsa Sansanin Lakurawa A Sokoto Da Kebbi, Tare Da Ƙwato Makamai

Dakarun rundunar Sojojin Nijeriya, ta musamman da babban hafsan Sojin ƙasa, Janar Christopher Musa ya tura, ta yi nasarar fatattakar ‘yan ƙungiyar Lakurawa da dama da ke a jahohin Sokoto da Kebbi.

Kwamandan atisayen Fansan Yamma, Manjo Janar Oluyinka Soyele, ne ya bayyana haka ga…

Sojoji Sun Tarwatsa Sansanin Lakurawa A Sokoto Da Kebbi, Tare Da Ƙwato Makamai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment